Shifa-ul Haqq Islamic Medicine

Call Directions Contact the business

Shifa-ul Haqq Islamic Medicine Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shifa-ul Haqq Islamic Medicine, Medical and health, SAMBO SHEHU IDRIS ANGUWAN RIMI LOW-COST ZARIA KADUNA STATE NIGERIA NO 28, Zaria.

SHIFA-UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE 🌿
Muna Istikhara, Aiki akan kowace Irin bukata buƙata, Muna Saida Ingantattun magungunan na ganye cikin sirri da amana.
📞 08088457212

BABBAN MABUDIN ARZIKI SIRRIN ISTIGFARI Wannan shi ne jalabi mafi girma da Allah da Kansa Ya ambata a cikin Alkur'ani, Al...
09/10/2026

BABBAN MABUDIN ARZIKI SIRRIN ISTIGFARI

Wannan shi ne jalabi mafi girma da Allah da Kansa Ya ambata a cikin Alkur'ani, Allah Ya yi alƙawarin cewa duk wanda ya dage da Istigfari, Zai zazzago masa da ruwan sama mai albarka, kuma Zai ƙara masa dukiya da ƴaƴa.

Ana karantawa kafa 1,000 ko 4,131 a kullum na أَسْتَغْفِرُ اللَّهَ الْعَظِيمَ (Astaghfirullahal 'Azeem). Wannan zikiri yana rushe dukkan tsiya da matsalolin kuɗi baki daya.

IZININ AIKATA WANNAN SIRRIN:

Domin aikin ya yi maka daidai ka ga ikon Allah cikin gaggawa, ga ka'idojin izinin wannan sirri:
1. Yi Salatin Annabi (S.A.W) a sashen comment.
2. Danna Like da SHARE wannan post ɗin.
3. Yi FOLLOWING ɗin wannan Page ɗin yanzu.

Duk wanda ya cika waɗannan sharuɗɗan, an ba shi izinin gudanar da wannan sirri.

Allah yasa mudace kudinga mana sharing da comment da like sannan kayi following wannan page din domin wasuma sugani su Amfana kuma hakan ze bamu kwarin gwiwan kawomuku abubuwan dazai Amfane ku

Domin bukatar Aiki akan wata bukata a tuntubi wannan Numban ta Whatsapp 08088457212

MAGANIN SANYI SADIDAN 🌿Wannan haɗin yana taimakawa wajen yakar ciwon sanyi da matsalar saurin inzali yayin saduwa, Anemi...
08/10/2026

MAGANIN SANYI SADIDAN 🌿

Wannan haɗin yana taimakawa wajen yakar ciwon sanyi da matsalar saurin inzali yayin saduwa, Anemi waɗannan daidai bukata

CITTA KANUNFARI TAFARNUWA

Awanke su da ruwa mai tsafta Ahadasu a tukunya adafasu sudahu se asauke atace Abarshi yahuce sannan azuba zuma aciki.

Adinga shan kofi daya safe kofi daya dare bayan Anci Abinci,

07032233814

Rijalu kullum cikin naiman maganin ƙarfin maza da wannan kudin dakuke kashewa wajen sayen magunguna marasa inganci, da K...
08/10/2026

Rijalu kullum cikin naiman maganin ƙarfin maza da wannan kudin dakuke kashewa wajen sayen magunguna marasa inganci, da Kuma illa gwara kuke Haɗin kanumfari, Citta, tafarnuwa da namijin goro yafi muku alheri.....

Saboda zaisa Jini yake gudana a ko Ina a sassan jikin mutum....

Mafi yawanci mutane sunfi San abinda zayyi musu aiki nan take, shiyasa ake cutarda ku, ake saKawa magungunan maza harma da matan kwayoyin bature......

Kanumfari cokali 1, tafarnuwa kwanso 1, Citta danyar guda 3, namijin goro guda 5, zaka tafasa acikin ruwa Lita 1 pure water biyu kenan tsawon mintuna 15, kake Sha safe da dare k**ar shayi.....
Insha Allah zaka samu blood flow a ko Ina a sassan jikin ka, daman abinda ake bukata kenan, ka jarraba Hakan zakaga biyayya awajen Nisa'u....

Masu bukatan hadaden
07032233814

MA********ON CLEANSER Ingantaccen Maganin Matsalolin da Istimna'i Ke HaifarwaShin kana fama da wasu matsaloli bayan Aika...
08/10/2026

MA********ON CLEANSER

Ingantaccen Maganin Matsalolin da Istimna'i Ke Haifarwa
Shin kana fama da wasu matsaloli bayan Aikata istimna'i?
Da yardar Allah, wannan magani an tanade shi domin warware matsalolin da istimna'i ya Haifar. Cikin kankanin lokaci

Kadan Daga Cikin Matsalolin da Istimna'i Ke Haifarwa:

✅ Kankancewar gaba.
✅ Raunin mazakuta.
✅ Saurin inzali yayin jima'i.
✅ Ɗaukewar sha'awa.
✅ Bushewar gaba ga mata.
✅ Yawan mantuwa.
✅ Nauyin kwakwalwa.
✅ Barci mai Nauyi.
✅ Tsinkewar maniyyi.
✅ Karancin maniyyi.
✅ Fitar farin ruwa a gaba.
✅ Matsalolin haihuwa
✅ Matsanancin ciwon sanyi.
✅ Shafan aljannu.
✅ Matsanancin basur.

✨ Da sauran matsaloli masu alaka da istimna'i.
🌿 Ana samun sauƙi kai tsaye cikin gaggawa da yardar Allah

Muna tura magani zuwa ko'ina A fadin Najeriya Cikin Aminci da Amana Tuntubemu yanzu,

📍 ADDRESS
NO: 28 SAMBO SHEHU IDRIS,
ANGUWAN RIMI LOWCOST,
ZARIA, KADUNA STATE, NIGERIA.

Call ☎️ OR WHATSAPP
07032233814

SHIFA'UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE 🌿

🤝 LIKE • COMMENT • SHARE

SIRRIN BIYAN BUKATA CIKIN GAGGAWA 🌾🧎‍♂️✨Shin kana da wata gagarumar buƙata ta kuɗi, ta neman aiki, neman bashi, ko kuma ...
07/10/2026

SIRRIN BIYAN BUKATA CIKIN GAGGAWA 🌾🧎‍♂️✨

Shin kana da wata gagarumar buƙata ta kuɗi, ta neman aiki, neman bashi, ko kuma wata tsanani ta rayuwa da ta addabi zuciyarka ka rasa yadda za ka yi?

Kada ka yanke tsammani, domin kofofin buɗin Allah suna da yawa idan aka bi hanyar addu'ar ta magabata.
Cibiyar SHIFA'UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE zata bayyana muku babban sirrin Biyan Buƙata Cikin Gaggawa"

⚙️ CIKAKKEN YADDA AKE GUDANAR DA AIKIN DAKI-DAKI:

1.Abubuwan da Zaka Tanada:
• Ka sami tsarkakakkiyar Sallaya mai tsafta
• Ka sami waina guda daya 1

Da daddare bayan ka gabatar da Alwala cikakke, ka zauna a kan sallayar, ka ɗauki wainar guda daya ka matso da shi kusa da bakinka. Ka natsu ka karanta wannan babbar aya (kafa bakwai (7) sau 7 kana tofawa a jikin masan:

إِنَّمَا أَمْرُهُ إِذَا أَرَادَ شَيْئًا أَن يَقُولَ لَهُ كُن فَيَكُونُ

Bayan ka kammala se ka roki Allah abinda kakeso se kafita kanemi Almajiri mabukaci kabashi wannan Masar

Haka zakayi tsawon kwana bakwai Ina tabbatar maka dan uwa indai kayi da ikhlasi bazaka cikasa kwana baka dinba bukatar ka zata biya da yardar Allah

IZININ AIKATA WANNAN SIRRIN:

1. Yi Salatin Annabi (S.A.W) a sashen comment.
2. Danna Like da SHARE wannan post ɗin.
3. Yi FOLLOWING ɗin wannan Page ɗin yanzu.

Duk wanda ya cika waɗannan sharuɗɗan, an ba shi izinin gudanar da wannan sirri.

Allah yasa mudace kudinga mana sharing da comment da like sannan kayi following wannan page din domin wasuma sugani su Amfana kuma hakan ze bamu kwarin gwiwan kawomuku abubuwan dazai Amfane ku

Wanda yakeda wata bukata yakeso yayi magana damu ya Tuntubemu ta Whatsapp A wannan Numban 08088457212

**a

KO DA KA SHEKARA GOMA (10) BA HAIHUWA KAJARABA WANNAN HADIN ANA DACEWA IN SHA ALLAH! 🌿👶✨🌿 KAYAN HADIN DA ZAKU NEMA:✅ Gan...
07/10/2026

KO DA KA SHEKARA GOMA (10) BA HAIHUWA KAJARABA WANNAN HADIN ANA DACEWA IN SHA ALLAH! 🌿👶✨

🌿 KAYAN HADIN DA ZAKU NEMA:
✅ Ganyen Mangwaro guda uku (3)
✅ Albasa rabi (0.5)
✅ Gishiri kadan
✅ Tsatsƙaƙƙen Ruwan Zafi

⚙️ YADDA AKE GUDANAR DA HADIN:
1. Ka sami Ganyen Mangwaro guda uku, ka wanke su da gishiri tsaf domin tsaftace su.
2. Ka sami Albasa ta gida, ka yanke ta daidai tsakiya ka ɗauki rabi.
3. Ka haɗa ganyen mangwaron da albasan ka niƙe su (anika su) da kyau, sannan ka zuba musu ruwan zafi a kai.
Adinga shan karamin kofi safe da dare in sha Allah za'a dace

🤝 LIKE • COMMENT • SHARE

Muna da ingantattun magunguna a Cibiyar Shifa-ul Haqq Islamic Medicine

Tuntubemu yanzu ta Whatsapp 07032233814

07/10/2026

Saurara kaji 👂👈 .......

LALATA SIHIRI DA MAYAR DA SHARRI🏺📄⚠️Shin kana da yakinin akwai makiya na fili ko na ɓoye dasuke ta jifanka da sharrin as...
06/10/2026

LALATA SIHIRI DA MAYAR DA SHARRI🏺📄⚠️

Shin kana da yakinin akwai makiya na fili ko na ɓoye dasuke ta jifanka da sharrin asiri ko tsafi?

ka sha magunguna da addu'o'i na kariya Amma k**ar bakayi? To gawani Babban sirrin Dafa'i na magabata domin dakatar da azzalumi.

A yau, Cibiyar SHIFA'UL HAQQ ISLAMIC MEDICINE zata bayyana muku babban sirri na ɓoye na "Mayar da Sharrin Mahassada da makiya gaba daya Cikin Gaggawa na FISABILILLAH (Kyauta), domin mu taimaki al'umma.

Wannan aikin yana kange ka, sannan ya juyo da dukkan sharrin makiri ya dawo kansa. Idan azzalumi bai daina ba, to zai iya rasa ransa ko ya haukace saboda nauyin asirin,

⚙️ CIKAKKEN YADDA AKE GUDANAR DA AIKIN DAKI-DAKI:

Zaka nemi Sabuwar Tukunyar Ƙasa guda ɗaya tare da murfinta.
Sai kasamu takarda fara tas mara zane da baƙin zare.

Ka sami tawada ta halal (ko ruwan za'afaran ko biro), ka rubuta waɗannan ayoyin guda biyu a jikin takardar, sannan ka naɗe ta da baƙin zaren ya zama Laya:

بَلۡ نَقۡذِفُ بِٱلۡحَقِّ عَلَى ٱلۡبَـٰطِلِ فَیَدۡمَغُهُۥ فَإِذَا هُوَ زَاهِقࣱۚ وَلَكُمُ ٱلۡوَیۡلُ مِمَّا تَصِفُونَ
وَقُلْ جَاءَ الْحَقُّ وَزَهَقَ الْبَاطِلُ ۚ إِنَّ الْبَاطِلَ كَانَ زَهُوقًا

Sai ka sanya wannan layar a cikin tukunyar, ka rufe ta da murfi, sannan ka ɗaure bakin tukunyar da baƙar igiyar . Ka fita da tukunyar bayan gari (a daji ko fili mai nisa da mutane), ka haƙa rami ka binne tukunyar a cikin ƙasa. Bayan ka gama, ka juyo gida ba tare da ka waigo baya ba.

Idan ka dawo gida, ka gabatar da Alwala mai kyau, ka shiga tsakiyar ɗakinka da daddare ka k**a wannan babban wuridin na Suratul Fil (Alam tara kaifa) har ƙarshenta: kafa 313 kullum da daddare.
* Bayan ka cika adadin, ka karanta wannan addu'ar sau 7: "Ya Ubangiji, ka ruguza dukkan makirci da sharrin wanda ke jifana da sharri, ka mayar musu da abinsu jikinsu."

Haka za ka rinka yi kullum har tsawon kwanaki 7. Cikin kankanin lokaci, duk wani asiri ko jifa da za a sake yi maka, zai daki tukunyar da ke ƙasa ya juyo jikin wanda ya jifa farat ɗaya!

⚠️ GARGAƊI
Wannan sirri yana da mutukar ƙarfi da haɗari, don haka muna gargaɗin kowa da ya ji tsoron Allah. Kada ka yi wannan aikin don zalunci ko don tona asirin ƙaramar matsala. Sai idan sharrin makiya ya matsa maka sosai sannan ake yin sa!

⚠️ SHARADIN SAMUN IZININ AIKATA WANNAN SIRRIN:

Domin aikin ya yi maka daidai ka ga ikon Allah cikin gaggawa, ga ka'idojin izinin wannan sirri:
1. Yi Salatin Annabi (S.A.W) a sashen comment.
2. Danna Like da SHARE wannan post ɗin.
3. Yi FOLLOWING ɗin wannan Page ɗin yanzu.

Duk wanda ya cika waɗannan sharuɗɗan, an ba shi izinin gudanar da wannan sirri.

Allah yasa mudace kudinga mana sharing da comment da like sannan kayi following wannan page din domin wasuma sugani su Amfana kuma hakan ze bamu kwarin gwiwan kawomuku abubuwan dazai Amfane ku

Domin bukatar Aiki akan wata bukata a tuntubi wannan Numban ta Whatsapp 08088457212

**SIRRIN KARYA SIHIRI DA RUSHE KAIDIN MATSAFA A TAKE!** 🔥Shin kana jin jikinka yana maka nauyi ba gaira ba sabab? Shin a...
06/10/2026

**SIRRIN KARYA SIHIRI DA RUSHE KAIDIN MATSAFA A TAKE!** 🔥

Shin kana jin jikinka yana maka nauyi ba gaira ba sabab? Shin al'amuranka sun tsaya cimm, ko kuma kana yawan mafarkai masu ban tsoro? Kada ka damu, kuma kada ka kuskura ka tafi gidan boka ko matsafi!

Yau zan muku kyautar babban asiri, **Garkuwar Alkur'ani** wacce idan ka gwada ta, kowane irin sihiri aka binne, aka jifa, ko aka baka ka sha, zai tarwatse ya zama kura cikin yardar Allah.

🌿 **Abubuwan Da Kake Bukata:**

1. Ruwa mai kyau a babban mazubi (kofi ko kwarya).
2. Ganyen Magarya guda bakwai (7) da aka daka.

📝 **Yadda Za Ka Yi Shi Da Kanka:**
Zuba garin ganyen magaryar a cikin ruwan. Matso da bakinka kusa da ruwan ta yadda iskar karatunka zata rika taba ruwan, sannan ka karanta wadannan ayoyin da cikakken yakini:

1️⃣ **Ayatul Kursiyyu (Kafa 1)**
2️⃣ **Suratul A'araf (Ayoyi 117-119):**
وَأَوْحَيْنَا إِلَىٰ مُوسَىٰ أَنْ أَلْقِ عَصَاكَ ۖ فَإِذَا هِيَ تَلْقَفُ مَا يَأْفِكُونَ (117) فَوَقَعَ الْحَقُّ وَبَطَلَ مَا كَانُوا يَعْمَلُونَ (118) فَغُلِبُوا هُنَالِكَ وَانقَلَبُوا صَاغِرِينَ (119)
3️⃣ **Suratu Yunus (Ayoyi 81-82):**
فَلَمَّا أَلْقَوْا قَالَ مُوسَىٰ مَا جِئْتُم بِهِ السِّحْرُ ۖ إِنَّ اللَّهَ سَيُبْطِلُهُ ۖ إِنَّ اللَّهَ لَا يُصْلِحُ عَمَلَ الْمُفْسِدِينَ (81) وَيُحِقُّ اللَّهُ الْحَقَّ بِكَلِمَاتِهِ وَلَوْ كَرِهَ الْمُجْرِمُونَ (82)
4️⃣ **Suratu Taha (Aya 69):**
وَأَلْقِ مَا فِي يَمِينِكَ تَلْقَفْ مَا صَنَعُوا ۖ إِنَّمَا صَنَعُوا كَيْدُ سَاحِرٍ ۖ وَلَا يُفْلِحُ السَّاحِرُ حَيْثُ أَتَىٰ (69)
5️⃣ **Suratul Ikhlas, Falaq, da Nas (Kafa 3 kowace daya).**

💦 **Yadda Zaka Yi Amfani Da Ruwan:**
Bayan ka gama karantawa, tofa a cikin ruwan. Sha kadan daga ciki, sannan sauran ka yi **wanka** da shi a guri mai tsarki (Kada ruwan ya shiga masai/toilet).

Insha Allahu, a take zaka ji jikinka ya yi fari, kuma duk abin da aka daure ka da shi zai warware!

⚠️ SHARADIN SAMUN IZININ AIKATA WANNAN SIRRIN:

Domin aikin ya yi maka daidai ka ga ikon Allah cikin gaggawa, ga ka'idojin izinin wannan sirri:
1. Yi Salatin Annabi (S.A.W) a sashen comment.
2. Danna Like da SHARE wannan post ɗin.
3. Yi FOLLOWING ɗin wannan Page ɗin yanzu.

Duk wanda ya cika waɗannan sharuɗɗan, an ba shi izinin gudanar da wannan sirri.

Allah yasa mudace kudinga mana sharing da comment da like sannan kayi following wannan page din domin wasuma sugani su Amfana kuma hakan ze bamu kwarin gwiwan kawomuku abubuwan dazai Amfane ku

Domin bukatar Aiki akan wata bukata a tuntubi wannan Numban ta Whatsapp 08088457212

Sanyi iri iri ne Kuma ko wani sanyi da hanyar da akafi samun sa Ko wani sanyi da irin yanda yakeda naci ajikin mutum Abi...
06/10/2026

Sanyi iri iri ne

Kuma ko wani sanyi da hanyar da akafi samun sa

Ko wani sanyi da irin yanda yakeda naci ajikin mutum

Abin tambaya anan shine wani sanyi ne yafi cutar da maza da mata

Sanyin AC
Sanyin rafi
Sanyin Ruwa
Sanyin da ake dauka awajan mu'amala ta jima'i
Sanyin da ake dauka abayi wajan fitsari

To azahiri gsky duka sunada illar Amma sanyi da ake dauka awajan mu'amala jima'i yafi ko wanne illar

Misali Kai kanada cutar sanyi da yakai 50% itama 70% hakan zaisa naka yakai 💯 itama nata yakai 💯 shiyasa sai kaji namiji yana cewa ai da ba haka yake ba ita kaji tana cewa da ba haka take ba to an karama juna cutar ne

Alaman da zaka gane cewa sanyi yayi yawa ajikinka ko matar ka

Na maza

Kankacewa gaba
Kurajan gaba akan kaciya
Dadewan hantsar cinya kaga yana wani gari gari
Daukewan sha.awa
Rashin haiyuwa

Na mata

boshewan farji Babu ni'ma
Daukewan Sha.awa
Fitar Ruwa Mai wari
Itama Daukewan sha.awa
Jin zafi ayayin ibadan aure

To kaga Kai sanyi ita sanyi Taya zakuji dadin mu'amala dole zai zama cewa Kai zakai fama da matsala Saurin kawo Ruwa alokacin ibada

Ita Kuma zatai fama da matsala Jin zafi ayayin ibadan aure

Don haka Wanda yakeda matsalal rashin karfin gaba ko sanyi ko istimna'i kamin magana ta Whatsapp A wannan Numban 07032233814

Address

SAMBO SHEHU IDRIS ANGUWAN RIMI LOW-COST ZARIA KADUNA STATE NIGERIA NO 28
Zaria
810103

Telephone

+2348088457212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shifa-ul Haqq Islamic Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shifa-ul Haqq Islamic Medicine:

Shortcuts

Share